Mensen
familie | ɗan’uwa / Ɗan’uwa |
gezin | Iyaye/iyali |
vader | uba |
moeder | uwa |
kind | yaro |
zoon | namiji |
dochter | namace |
broer | shaƙiƙi |
zus | shaƙiƙiya |
grootouders | kaka |
grootvader | kaka |
grootmoeder | kaka |
kleinkind | jika |
kleinzoon | jika |
kleindochter | jikanya |
oom | kawu |
tante | gwaggo |
neef (zoon van je broer of zus) |
ɗan |
nicht (dochter van je broer of zus) |
‘yar |
neef (zoon van je oom of tante) |
ɗan‘uwa |
nicht (dochter van je oom of tante) |
yar ‘uwa |
man | miji |
vrouw | mata |
schoonvader | suruki |
schoonmoeder | suruka |
zwager | kane/yaya |
schoonzus | kanwa/yaya |
stiefvader | kishi ɗan‘uwa |
stiefmoeder | kishi yar‘uwa |
stiefbroer | ɗan’uwa |
stiefzus | Yar’uwa |
stamboom | itace iyali |
Vrienden en bekenden | Abokai da idon sani |
vriend (vriendschappelijk) | aboki |
vriendin (vriendschappelijk) | abokiya |
vriend (liefde) | amini |
vriendin (liefde) | aminiya |
vriendschap | abota |
buur | maƙwabci |
buurman | maƙwabci |
buurvrouw | maƙwabci |
kennis | idon sani |
collega | abokin aiki |
kameraad, makker, maat | aboki, aboki |
reisgenoot | abokin tafiya |
gast | bako |
De menselijke levenscyclus | Zagayo rayuwa ɗan Adam |
leven (zelfstandig naamwoord) | rayuwa |
leven (werkwoord) | yi rai |
conceptie | ɗau ciki |
geboorte | haihuwa |
geboren worden | haifa |
kind | yaro |
jongere | matashi |
student | ɗan/yan makaranta |
werken | yi aiki |
carrière, loopbaan | sana’a |
middelbare leeftijd | tsakar rai |
overgang | haila |
pensioen | ritaya |
bejaarde | dattawa |
bejaardentehuis | gidan ritaya |
dood | mutuwa |
sterven | yi mutu |
begrafenis | jana’iza |
crematie | ƙuna |
ontbinding | ru’ba |
pluk de dag | Ƙwace da ranar |
gedenk te sterven | Tuna za ka/ki mutu |
Laten we eten en drinken, want morgen zijn we dood | Bari mu ci da sha,ga gobe za’a mu mutu! |
Beroepen | Sana’a |
bakker | mai yin burodi |
slager | mahauce |
kok | girka |
visser | masunci |
boer | manomi, baƙauye |
jager | mafarauci |
smid | maƙeri |
loodgieter | mai aiki famfo |
schilder | mai fenti |
politicus | ɗan siyasa |
acteur | ɗan wasa |
leraar | malami |
ambtenaar | mai aikacin gwamnati |
chauffeur | direba |
piloot | matukin jirgin sama |
stewardess | yarinyan gida |
postbode | masinja gidan waya |
arbeider | ma’aikaci |
directeur | manajan darakta |
ondernemer | mai ciniki nasa |
kapper | mai kitso |
verkoper | ɗan kamasho |
schrijver | marubuci |
journalist | ɗan jarida |
redacteur | edita |
architect | mai zana |
ingenieur | injiniya |
kunstenaar | mai fasaha |
muzikant | makadi |
arts | likita |
tandarts | likitan haƙora |
dierenarts | likitan dabbobi |
verpleegkundige | mai aikin jiyya |
psycholoog | masanin halin ɗan Adam |
psychiater | likitan taɓaɓɓu |
manager | manaja |
militair | soja |
professor | farfesa |
wetenschapper | masanin kimiyya |
makelaar | dillali |
schoonmaker | mai tsabta |
tolk | tafinta |
vertaler | mai aikin fassara |
boekhouder | akanta |
advocaat | lauya |
rechter | mai shari’a |
politieagent | ɗan sanda |
brandweerman | ɗan kwana-kwana |
bewaker | mai gaidi |
notaris | lauya da ake shaida |
Liefde | Soyayya |
houden van | yi soyayya |
verliefd zijn | yana soyayya |
vriend | amini |
vriendin | aminiya |
Ik houd van jou! | Ina son ka/ki! |
Ik ook van jou! | Ina son ka/ki ma! |
Ik ben toch zo verliefd op jou! | Ina son ka/ki! |
Jij bent de liefde van mijn leven! | Kai/ke ne abar Ƙaunar na! |
Met jou wil ik samen oud worden! | Ina son yi girma tare da kai/ke! |
Woorden schieten tekort om uit te drukken hoeveel ik van je houd! | Magana bai iya nuna ko nawa ne nike son ka/ki! |
afspraakje | zance |
Wil je met me uitgaan? | Za’a ka/ki fita da ni? |
Ja, dat lijkt me leuk. | E ina so. |
Ik heb het erg naar mijn zin gehad vanavond. | Ina da yamma da gagarumi |
Mag ik je telefoonnummer? | In kar ɓi lambar-wayan ka/ki? |
Bel me! | Don Allah, ka/ki buga mini waya! |
Mag ik je kussen? | In sumbatan ka/ki? |
Ja, ga je gang | E, cigaba da sumbata na. |
Nu nog niet, misschien later. | A’a, ba yanzu ba,watakila daga baya. |
liefdesbrief | wasika-soyayya |
kalverliefde | soyayya-kwikwiyo |
Valentijnsdag | Ranar mai-soyayya |
zoen, kus | sumbata |
zoenen, kussen | yi sumbata |
tongzoen | Sumbata na faranshi |
verloofd | baiwa/baiko |
verloving | yi baiwa/yi baiko |
Huwelijk | Aure |
trouwen | yi aure |
Wil je met me trouwen? | Za’a ka/ki aure ni? |
Ja, ik wil | E, zan ni |
bruid | amarya |
bruidegom | ango |
tot de dood ons scheidt | Sai mutuwa ya kashi mu |
trouwring | zoben bikin aure |
huwelijksreis | hutun masu aure |
getrouwd | aure |
trouwdag | bikin aure |
Kinderen | Yara |
zwangerschap | ciki |
zwanger | ciki |
bevalling | haihuwa yaro |
geboorte | haihuwa |
baby, zuigeling | goyo |
tweeling | tagwaye |
peuter | yaran da ake koyon yawo |
kleuter | kafin makaranta |
kind | yaro/yarinya |
tiener | matashi |
puberteit | balaga |
puber | matashi |
opvoeding | tarbiyya |
opvoeden | yi rena |
dood (zelfstandig naamwoord) | mutuwa |
dood (bijvoeglijk naamwoord) | mutu |
sterven | yi mutu |
begrafenis | jana ‘iza |
crematie | ƙuna |
kerkhof, begraafplaats | makabarta |
natuurlijke dood | ya mutu ce dai mafari ta Allah |
euthanasie | a kashe ba tare da ciwo ba |
zelfmoord | kisan kai |
rouw | zaman makoki |
rouwen | yi makoki |
weduwe | gwaranci |
weduwnaar | gwaranci |
wees | maraya/marainiya |
Want uit stof ben je gemaakt en tot stof zul je wederkeren | Ƙura ka/ki ke, kuma ƙura ne za’a ka/ki koma |
De een zijn dood is de ander zijn brood | Mutuwa wane mutum shi ne humfashi wata mutum |
psychologie | Ilimin halin ɗan Adam |
psycholoog | masanin halin ɗan Adam |
cliënt | ɗan ciniki |
verstand | dalili |
gevoel | zuciya |
denken | yi tsammani |
gedachte | tunani |
hersenen | ƙwaƙwalwa |
gedrag | hali |
persoonlijkheid | kwarjinin |
aandacht | hankali |
houding | ra’ayi |
acceptatie | yarda da |
bewustzijn | suma |
onderbewustzijn | tsakar sumar |
agressie | mamugunci |
therapie | gashi |
empathie | jaje |
concentratie | hankali |
depressie | ba ƙin ciki |
droom | mafarki |
geheugen | tunawa |
geweten | zuciyar |
hypnose | sumar |
hysterie | haukace |
herkenning | shaidawa |
identificatie | shaida |
imitatie | kwaikwayo |
introvert | mai zurfin ciki |
extravert | mai zurfin fito |
ervaring | goguwa |
trauma | goguwa maras dadi |
motivatie | dalili |
ontkenning | inkari |
stress | damuwa |